Latest
Wata matashiya 'yar Najeriya mai suna Ismail Aminat ta je kafafen sada zumunta domin murnar nasarorin da ta samu a bangaren ilimi bayan kammala karatun ta.
Gwamnatin jihar Kaduna tace tana aiki tare da gwamntin jihar Nasarawa da kuma jami'an tsaro daga jihohin biyu wurin ceto sarkin Jaba, Gyet Muade wanda miyagun.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya sha alwashin ɗaukar tsattsauran mataki kan duk wani 'dan siyasa duk matsayinsa matukar yana ta da hargitsi a jiharsa.
Jam'iyyar PDP ta caccaki shugaba Buhari kan ziyararsa ta Landan don halartar taro da kuma ganawa da likitocinsa. Ta ce shugaba Buhari ya yaudari 'yan Najeriya.
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya bayyana dalilin da yasa maigidansa ke zuwa kasar Birtaniya neman lafiya tun da ya hau mulki
Gwamnatin jihar Gombe ta sanya dokar hana fita a wasu yankunan jihar saboda wani rikicin kabilanci da ya kunno kai. An ruwaito yadda lamarin ya kasance a yankin
Ikedi Ohakim, tsohon gwamnan Imo, a ranar Talata, 27 ga watan Yuli, ya bayyana shawararsa na komawa jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki don mutanensa.
Daga cikin binciken siyan motocin da majalisar jihar Oyo tayi, hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta daskarar asusu.
Kungiyar kare hakkin Musulmai MURIC ta caccaki kungiyar Yarabawa, Afenifere, kan kwatanta Hijrar fiyayyen hallita da na mai rajin kafa kasar Oduduwa, Sunday.
Masu zafi
Samu kari