Latest
Gwamnatin Jihar Bauchi ta ce ta fara wani aikin kidaya na mako daya domin sanin adadin karuwai da ke zaune a jihar, a cewar kwamishinan Hisbah, Aminu Balarabe.
Mai Martaba Sarkin Kontagora, Alhaji Sa'idu Namaska ya roki yan bindiga su dena hare-hare su kyalle manoma su koma gonakinsu don kaucewa yunwa da karancin abinc
Rahotanni sun tabbata cewa, kotu ta wanke malamin mazhabar shi'an nan, Malam Zakzaky, daga zargin da ake masa tare da matarsa Zeenatu a yau a jihar Kaduna.
Rahotannin sirri sun bayyana yadda 'yan ta'adda daga Zamfara suke kaura zuwa jihar Borno domin halartar shirin horarwa daga 'yan ta'addan ISWAP/Boko Haram.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 28 ga watan Yuli ya jagoranci taron dabarun a London tare da ministan harkokin kasashen waje, Geoffrey Onyeama.
Wani bidiyo wanda yayi ta yawo a kafar sada zumunta ta Instagram na ango yana latsa na’urar mai kwakwalwa wurin shagalin bikinsa ya janyo cece-kuce a Instagram.
Femi Adesina, Hadimin Shugaba Muhammadu Buhari, ya ce mai gidansa ya fi son zuwa Birtaniya a duba lafiyarsa ne don likitocin Nigeria ba su da bayansa na lafiya.
A ranar Laraban nan ne kotun koli ta yanke hukuncin tabbatad da nasarar gwamna Akeredolu na jihar Ondo, Shugaba Buhari ya taya gwamnan murnar wannan nasara.
Wasu shugabannin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Filato suna zawarcin ganin gwamnan jihar Simon Lalong ya tsaya takarar shugaban kasa a 2023.
Masu zafi
Samu kari