Latest
Farashin Naira ya sake sauka 523/$ a kasuwar bayan fagge ranar Laraba, karo na biyu bayan bankin CBN ta sanar da daina baiwa yan kasuwar canji Dalar Amurka.
Kimanin yan jam'iyyar All Progressives Congress, APC, su 100 ne suka koma jam'iyyar Peoples Democratic Party a ranar Laraba a karamar hukumar Oshimili South ta
Rundunar yan sanda reshen jihar Imo, ta bayyana cewa jami'anta sun yi ram da wani da ake zargin ɗan kungiyar awaren IPOB ne, jami'an sun kwato makamai a wurinsa
Hukumar ayyukan ruwan Najeriya (NIHSA) ta yi hasashen cewa tsakanin watan Agusta da farkon Oktoba, za'ayi mumunan ambaliyan ruwan sama a jihohi da dama a Najer.
Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, ya bayyana dalilin da ya kai shi ofishin hukumar EFCC, yana mai karyata jita-jitan cewa, hukumar ta kame shi da da matarsa jiya.
Ana hasashen mumunan ambaliyar ruwan sama a jihohin Najeriya akalla 28 a bana, sabon rahoton hasashen ambaliya AFO ya nuna. Ana fitar da wannan rahoto ne a kowa
Gidan yari ya na jiran Hushpuppi bayan ya yarda bai da gaskiya da aka je kotu. Hushpuppi ya na iya shafe shekaru 20 a gidan yari a dalilin laifin da ya yi.
Festus Keyamo ya rubuta wa shugabannin jam’iyyar APC wata takardar sirri a boye. Ministan ya ba jam’iyyar ta dakatar da maganar shirya zaben shugabanninta.
Miyagun 'yan bindiga sun sako babban basaraken jihar Kaduna, Danladi Gyet Maude, wanda aka sace a jihar Nasarawa a ranar Litinin da ta gabata, Daily Trust tace.
Masu zafi
Samu kari