Latest
Katsina - Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina yace ba shi ne gwamnan farko da ya fara fadin cewa mutane su nemi makamai su kare kansu daga yan bindiga ba
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya tura tawaga zuwa jihar Ondo domin yin ta'aziyya da kuma neman yafiyar mutanen jihat game da kisan gillan da aka yi a Jos
Kaduna - Matsalar tsaro a jihar Kaduna musamman a kudancin jihar na kara tsananta, inda wasu mutane ɗauke da makamai suka hallaka akalla mutum 14 a sabon hari.
Jim kadan bayan rasuwar mahaifinsa, gwamnan jihar Ogun ya gaggauta sauya mahaifinsa, inda ya ce shi yanzu da ne ga Obasanjo tsohon shugaban kasar Najeriya.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wata budurwa da ke aiki tare da IPOB wajen dagula lamarin tsaro ta hanyar kone-konen yankin kudu maso gabashin Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya bayyana bukatar 'yan Najeriya da su san yadda za su yi wajen ture jam'iyyar APC a zaben 2023 mai zu
Kaduna - Yan bindiga sun sake sako karin mutum 15 daga cikin ɗaliban makarantar sakandiren Bethel Baptist da suka sace Kaduna, bayan 28 da suka sako a baya.
Gwamnatin tarayya ta cimma babbar nasara yayin da ta samu nasarar kammala aikin dasa cibiyar sadarwar 5G a Najeriya. Aikin an ce saura kiris ya kankama duka.
Abuja - Sheikh Isa Ali Pantami, ministan sadarwa da tattalin arziki, ya bayyana cewa ɓangaren ICT a Najeriya yana taka muhimmiyar rawa wajen tafiyar da gwamnati
Masu zafi
Samu kari