Latest
Kungiyar mabiya addinin kirista ta Nigeria, CAN, a Jos, babban birnin jihar Plateau ta roki shugabannin musulmi da na kirista su dena tunzura mutane suna miyagu
Kwamitin gudanarwa da majalisar dattawar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun shiga ganawar gaggawa a hedkwatar jam'iyyar. Wadata Plaza, dake Abuja.
Ana kokarin yaye talauci a cikin mata marasa karfi, matasa da marasa galihu. ‘Yan Najeriya miliyan 1 za su ci moriyar MarketMoni, TraderMoni da FarmerMoni.
Gwamnatin jihar Kaduna ta fara kwashe dalibai yan asalin jiharta dake karatu digirinsu daga jami'ar Jos, da sauran makarantun gaba da sakandare dake jihar Plato
Tattalin arzikin Najeriya ya karu da kashi 5.01 a tsakanin watan Afirilu zuwa watan Yuni na 2021 daga kashi 0.51 da aka samu a watanni uku na farkon shekarar.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, da magabacinsa Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso sun hadu bayan shekara da shekaru, rahoton jaridar DailyNigerian.
Mambobin kungiyar marasa rinjaye a majalisar wakilai sun bayyana cewa 'yan Najeriya ba su cancanci halin da suke ciki ba na rashin tsaro a fadin kasar nan.
Hedkwatar tsaro ta kasa, ta ce jami'anta dake kula da CCTV idon su biyu yayin da miyagun 'yan bindiga suka kutsa makarantar horar da hafsoshin soja ta NDA.
Gwamnonin jam'iyya mai mulki, APC, sun taya takwaransu na jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, murnar cika shekara 52 a duniya ranar 26 ga watan Agusta.
Masu zafi
Samu kari