Latest
Nantongo Immaculate ta sanar a Facebook cewa an sake ta cikin farin ciki kuma ta yi liyafar cin abincin ƙarshe tare da tsohon mijinta don murnar rabuwarsu.
Wani harin mayakan Boko Haram a jamhuriyar Nijar, ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 16 yayin wasu suka jikkata, dakarun sojojin sun hallaka maharan kusan 50.
Yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa musamman a yankin arewacin Najeriya, wasu mayakan Boko Haram sun kwashi kashin su a hannu a wurin dakarun sojoji.
Kungiyar gwamnonin am'iyyar PDP sun yi kiran taron gaggawa domin su dinke barakar dake tattare da jam'iyyar a 'yan kwanakin nan. Shugabanta ya yi kira ga taron.
Wata kngiya za ta shiga kotu da PDP, APC idan ba a tsaida Ibo takarar Shugaban kasa ba. Kungiyar Ibo za ta yi shari’a da Jam’iyyu idan aka hana Inyamuri tikiti.
Wata kungiya a jam'iyyar PDP, ta bukaci tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar kada ya sake takara a shekarar 2023 domin ya tafi Dubai ya yi watsi da ja
An gano hanyar da ‘Yan bindiga suka bi, suka shigo har NDA. Bayan sun gama ta’adinsu, Miyagun sun tsere sun shiga jejin Afaka ko Igabi ba tare da an farga ba.
Babbar kotun jihar Abia ta yi fatali da karar da Okey Ezeala ya maka akan kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu. Ezeala ya zargi Kalu da amfani da takardun.
Wasu fusatattun matasa sun kai wa ‘Yan Majalisa da Gwamna gawar mutanen da aka kashe a Jos. An fito da gawan mutanen da aka kashe a rikicin Filato daga asibiti.
Masu zafi
Samu kari