Latest
Tsohon shugaban Najeriya, Cif Olusegun Mattew Obasanjo, ya bayyana cewa ya ki saka jari da kudin gwamnati a cikin CAN duk da cewa shi Kirista ne saboda adalci.
An kashe shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra da Eastern Security Network (ESN) a karamar hukumar Oru East na jihar Imo a ranar Asabar, 28 ga Agusta.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Juma’a ya ce yawancin makiyan Najeriya wadanda suke fatan rabewar ta ba za su ci nasara ba,Daily Trust tace haka.
Wasu fusatattun matasa sun kona Masallatai biyu tare da kona shaguna goma sha hudu 14a kasuwar kayan gine-gine dake karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Plateau.
A wani bidiyo da Yasir, marikin Ummi Rahab ya musanta maganar Adam A. Zango inda ya ce bai taba yin soyayya da matashiyar jarumar ba, kuma ya rabu da ita ne.
Wata wakar sabon fim din jaruma Toyin Abraham, ‘The Ghost’ ta kayatar da mutane da dama don ‘yan uwanta jarumai sun nuna mata soyayya sosai a kafafen zumunta.
Wata babban kotun Shari'ar Musulunci a ƙaramar hukumar Hadejia na Jihar Jigawa, a ranar Alhamis, ta aurar da wasu mata biyu ƴaƴa da ƙanwa, Premium Times ta ruwa
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta ce jami’an ta sun kwace bindigogi kirar AK-47 guda 25 da sauran miyagun makamai guda 6,460 cikin watanni 6 da suka gabata.
Tsohon ‘dan wasan Real Madrid, Cristiano Ronaldo ya yi wa Magoya-bayan Juventus maganar karshe a Instagram, ya koma Manchester United da ya bari a kakar 2009.
Masu zafi
Samu kari