Latest
Ce-ce-ku-ce kan matsayin farfesa na Isa Ali Pantami ya jawo damuwa, yayin da aka bukaci masu zaɓen Gombe su binciki tarihin ‘yan takara game da 2027.
Ƙungiyar dattawan Arewa ta goyi bayan Christopher Musa kan sukar Nasir El-Rufai, tana zargin tsohuwar gwamnatin Kaduna da jawo rarrabuwar kai a jihar.
Lauyoyin Nasir El-Rufai sun nemi N10bn daga Janar Christopher Musa kan zargin ɓata sunan tsohon gwamnan jihar Kaduna da wasu kalaman da suka yi masa.
Matasa sun gudanar da zanga-zanga a Sokoto kan ci gaba da tsare malamin addini Dahiru Mai Barewa, lamarin da ya kai ga arangama da jami’an tsaro.
Wasu magoya bayan APC a Kano sun koka kan N3,000 da ake zargin an ba su bayan taron yakin neman zaɓe, suna cewa kudin bai isa kuɗin mota da suka kashe ba.
Aliko Dangote ya ce direbobi, masu girki, ma’aikata da ’yan kasuwa za su iya mallakar hannun jari a matatar Dangote, da shirin fara sayarwa 14 ga Satumba.
Tsohon Sanatan Katsina ta Kudu, Bello Mandiya, ya rasu a Abuja yana da shekaru 62, yayin da Gwamna Radda ya bayyana mutuwarsa a matsayin babban rashi.
Wani matashin mawaki daga Kano ya bayyana yadda yake amfani da harsuna daban-daban wajen isar da saƙon zaman lafiya da kuma burinsa na zama abin tarihi.
Ministar Abuja ta ce Bola Tinubu zai kammala zangonsa biyu a shekarar 2031, sannan jam’iyyar APC ce za ta ci gaba da rike jagorancin Najeriya don dorewar ci gaba.
Masu zafi
Samu kari