Latest
APC Youth Parliament ta shirya ɗaukar nauyin karatun yara 60 marasa galihu na shekara guda domin murnar cikar Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima shekaru 60.
NNPP ta gargadi NDC da Peter Obi kan zaɓen Rabiu Kwankwaso a matsayin mataimaki, tana zargin zai iya juya musu baya kamar yadda ta ce ya yi mata.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da nadin Alhaji Aminu Atiku a matsayin sabon Sarkin Zamfaran Zurmi bayan rasuwar Alhaji Bello Sulaiman.
Dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa takwaransa na jam'iyyar adawa ta APM kuma gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya cancanci zama shugaban Najeriya.
Akalla mutane 11 sun mutu bayan da ake zargin 'yan ta'addan Boko Haram ta kai hari Zaranga a Adamawa, inda aka kona gidaje tare da yin harbe-harbe
Iyalan Nasir El-Rufai sun buƙaci Christopher Musa ya janye zargin cewa El-Rufai ya shirya kashe-kashe a Kudancin Kaduna, ko su ɗauki matakin shari’a
Kotun sauraron karafe-korafen zaben gwamnan jihar Osun ta manna kararraki biyu da jam’iyyun APC da PDP suka shigar gabanta kan nasarar Gwamna Ademola Adeleke.
Bincike ya nuna akalla jihohi 26 a Najeriya ba su iya biyan albashin ma'aikatansu da kudin shiga na cikin gida, sai dai da tallafin FAAC na tarayya.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya halarci taron kaddamar da yakin neman zaben dan takarar APM a zaben shugaban kasa na 2027, Seyi Makinde.
Masu zafi
Samu kari