Latest
Jam’iyyar NDC ta ce tana kammala shawarwari kan kafa kwamitin yaƙin neman zaɓen Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso gabanin zaɓen 2027 da ake tunkara.
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan ƙirƙirar Asusun Ba da Lamunin Ilimi na Najeriya (NELFUND).
Dakarun sojojin rundunar Operation Fansan Yamma sun ceto ɗalibai mata shida da direban mota da ’yan bindiga suka sace a hanyar Dayi-Malumfashi a Katsina
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya amince da naɗin sababbin hadimai 101 da za su taimaka masa wajen gudanar da mulki yayin da ake tunkarar babban zaben 2027.
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya ambaci sunayen gwamnonin jam’iyyar APC guda uku da suke adawa da ƙungiyarsa ta Rainbow Coalition Movement a 2027.
Gwamnatin jihar Abia ta ƙaryata zargin cewa Mataimakin Gwamna Ikechukwu Emetu yana shirya samari domin kai wa magoya bayan Shugaba Tinubu da APC hari.
Tawagar APC ƙarƙashin Abdulaziz Yari ta haɗu da Malaman Izala na Kaduna don neman goyon baya da addu'ar samun nasarar shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Tsohon AGF Abubakar Malami ya yi maraba da nasarar Najeriya a shari’ar Mambilla, amma ya musanta zargin kulla yarjejeniyar cin hanci da Sunrise Power.
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta bayyana cewa kuɗin kujerar Hajji na iya ƙaruwa sakamakon sababbin manufofin da Masarautar Saudiyya ta ƙirƙiro.
Masu zafi
Samu kari