Latest
Rahotanni daga majiyoyi msu alaka da kungiyar Houthi ya ruwaito cewa jiragen yakin Saudiya na kai hare-haren sama a wasu larduna daban-daban na kasar Yemen.
Kungiyar MBF ta goyi bayan Ministan Tsaro Christopher Musa, ta ce Nasir El-Rufai ya kamata ya nemi gafarar Kudancin Kaduna tare da yin bincike kan zarge-zargen.
Matar Nasiru Idris Musa ta yi bayanin rikicin aurensu da zargin kwace fasfo, yayin da Sheikh Gumi ya bukaci gyaran kotunan Shari’a a Najeriya baki daya.
Shugaban APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, ya tafi hutun makonni biyu a ƙasashen waje bayan shekara guda mai cike da ayyukan jam’iyya da shirye-shiryen 2027.
An kai matasa sama da 10 asibitin koyarwa na jami'ar jihar Benue (BSUTH) da ke Makurdi domin jinya bayan harin da aka kai wa ayarin dan takarar NDC, Peter Obi.
Mutane biyar sun mutu bayan wani jirgin sama mai saukar ungulu ya faɗi a wani filin jirgi mai nisa a jihar Sarawak da ke Malaysia. Hukumomi za su yi bincike.
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya shiga jerin masu Allah-wadai da tare hanyar da aka yi wa dan takarar shugaban kasa na NDC, Peter Obi a Benue.
Adewole Adebayo ya yi alkawarin samar da wutar solar mai ƙarfin kilowat 11 zuwa 15 a rufin kowane gida cikin watanni 11 idan aka zaɓe shi a 2027.
Bincike ya gano cewa ma’aikatan tarayya sun nemi ƙarin albashi saboda tsadar rayuwa, ba wai a matsayin sharadin zaɓen jam'iyyar APC a shekarar 2027 ba.
Masu zafi
Samu kari