Latest
Hukumar IAEA ta tura batun nukiliyar kasar Iran gaban Kwamitin Tsaron UN a karon farko cikin shekaru 20, yayin da Iran ta koka kan matakin siyasar Amurka.
Jigon jam'iyyar ADC, Ken Imasuagbon, ya buƙaci ’yan Arewa su yi amfani da yawan ƙuri’unsu wajen kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027 da ke tafe.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi Allah-wadai da kisan gillar da aka yi wa fitaccen mai amfani da kafafen sada zumunta kuma mai sharhi kan siyasa, Danshagamu.
Matashi ya yanke dan yatsansa saboda alkawarin N80m amma aka hana shi kudin, jami'an yan sanda sun kama wadanda ake zargi a Bompai an gurfanar da su.
Kungiyar Amnesty International ta bukaci bincike kan kisan mai sharhin siyasa Ibrahim Khalil Dan Shagamu a Kano, tare da hukunta wadanda ke da hannu.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi jam’iyyun siyasa da magoya bayansu kan kalaman kiyayya, tsokana, barazana da tashin hankali yayin kamfe.
Rabiu Musa Kwankwaso ya yi Allah-wadai da kisan mai magana kan siyasa Ibrahim Khalil Dan Shagamu a Kano, inda ya buƙaci gwamnatin jihar ta gudanar da bincike.
'Yan sandan jihar Kano sun kama mutane 2 da ake zargi da kisan Ibrahim Khalil a Kumbotso, yayin da kwamishinan yan sanda ya yi alkawarin fitar da adalci.
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya ce za a kama yaran da suka kai zuwa makaranta da aka samu kan tituna lokacin karatu domin inganta ilimi a jihar.
Masu zafi
Samu kari