Latest
Iran ta samu mafi yawan sabsbbin rijiyoyin iskar gas da aka gano a duniya tun daga 2025 zuwa 226, inda adadin da aka gano ya kai kafa cubic tiriliyan 17.5
Jami’in NDLEA ya rasa ransa bayan an caka masa wuka a jihar Bauchi yayin da hukumar ta ayyana wanda ake zargi a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo.
Jagora a PRP, Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce Kashim Shettima bai sa hular Bola Tinubu don haka ya zargi Mataimakin shugaban kasar da amfani da malaman tsibbu.
Datti Assalafy ya yi wa Ado Gwanja nasiha yayin da mawakin ke fama da doguwar jinya, inda ya ce abin ya zama darasi gare shi da sauran masu bibiyarsa.
Jam'iyyar APC ta ce yaƙin neman zaɓenta na 2027 zai mayar da hankali kan ayyukan gwamnatin Tinubu da manufofinta, ba tare da kai wa mutane hari ba.
Rundunar yan sanda sun cafke wata Hafsat Abubakar kan zargin ƙirƙira da yaɗa labarin ƙarya cewa OPay zai daina aiki, yayin da bincike ke ci gaba.
Alhaji Aliko Dangote ta fitar da cikakken jerin bankuna, kamfanonin fintech da sauran hanyoyi 32 da aka amince da su don sayen hannun jarin matatar.
Jiragen yaƙin kasar Saudiyya sun kai hare-haren sama kusan 40 kan wasu yankunan a biranen Taiz, lardin Hodeidah, Al-Jawf da Marib da ke kasar Yamen.
Yan uwan marigayi Ibrahim Khalil Dan Shagamu sun ce ya riƙa bayyana fargabar tsaro kafin a gano gawarsa a gidansa da ke Kano, inda aka yi masa kisan gilla.
Masu zafi
Samu kari