Latest
Hukumar Kula da Harkokin Sufurin Jiragen Kasa ta shirya zirga-zirga jirage ta musamman domin taimakawa jama'a a lokacin shagulgulan karamar Sallah.
Wasu bakin jiragen yaki marasa matuka sun sauka a wani sansanin sojin Amurka da manyan jami'an gwamnatin Donald Trump ke zaune a babban birnin Amurka.
Ministan harkokin wajen Saudiyya, Faisal bin Farhan Al Saud ya yi magana kan harin da Iran ta kai Riyadh ana tsaka da taron ministocin kasashen Musulmi da Larabawa.
Jarumar fim a Kannywood, Halima Sabuwa ta rasu kwanaki kadan bayan ta fito tana nadamar shiga fim saboda matsalolin da ta ke fuskanta a rayuwa. Za a birneta a Kano.
Sojojin Najeriya sun sanar da kashe 'yan Boko Haram kusan 100 domin adadinsu ya kai 80 tare da kwato manyan makamai a wata gwabzawa da suka yi a Borno.
A labarin nan, da a ji cewa Shugaban ƙasar Amurka, Donald J Trump ya ce Isra'ila ba za ta sake kai makamancin harin da ta kai wa wurin ajiyar gas a Iran ba.
Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa Sokoto ya sanar da cewa a yau Alhamis zai gabatar da sallar azumi bayan ya ce sun ga watan Shawwal. Ya yi haka ne sabanin Sarkin Musulmi.
Wasu daga cikin dakarun sojojin Isra'ila sun yi baya-baya da fagen daga inda suka ki zuwa wuraren aikinsu. Sojojin sun bayyana dalilinsu na yin hakan.
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya tura sakon jaje da ta'aziyya ga kagorn addinin Iran, Mojtaba Khamenei bisa kisan babban jagoran tsaro, Ali Larijani.
Masu zafi
Samu kari