Latest
Iran na ci gaba da harba makamai masu linzami kan Isra'ila. Makaman na Iran sun yi barna mai girma a wasu biranen da ke Isra'ila ciki har da birnin Tel-Aviv.
Hukumomin Saudiyya sun tabbatar sa cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba yau Laraba, bisa haka za a cika azumi 30 sannan a yi Karamar Sallah ranar Juma'a.
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Mudir Markaz, ya sanar da lokacin gudanar da karamar Sallah. Hakan na zuwa ne kafin Sarkin Musulmi ya ba da sanarwa.
Mahukunta a kasar Iran sun sanar da cafke daruruwan mutane da dama bisa zargin hada baki da Amurka da Isra'ila. Ta bayyana cewa za ta ci gaba da cafke maci amana.
Kasar Oman ta bukaci mutanenta su fara neman jinjirin watan Shawalla na shekarar 1447AH daga ranar Alhamis, 29 ga Ramadan daidai da 19 ga Maris, 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin tawagar gwamnatin Kano a wani buda baki na musamman da aka shirya a Fadarsa.
Wani malamin addini a Kano, Sheikh Yahya Maimota, ya roƙi Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II su guji rikici kan shirin gudanar da hawan Sallah.
Gwamnatin China ta hannun ma'akkatar harkokin waje ta jadadda kudirinta na shiga tsakani domin kawo karshen fadan da ya barke tsakanin Amurka/Isra'ila da Iran.
Gwamnatin Kano ta soke Hawan Daushe da wasu bukukuwan Sallah saboda barazanar tsaro, yayin da Sarki Sanusi II zai jagoranci Hawan Idi a wannan karamar Sallah.
Masu zafi
Samu kari