Latest
Switzerland ta tabbatar da cewa ta yi watsi da buƙatun Amurka na amfani da sararin samaniyarta don kai hari Iran, kuma ta soke kasuwancin makamai da kasar.
Mutuwa ta ratsa iyalan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai a ranar Sallah. An bayyana marigayiyar a matsayin mace mai matukar jajircewa.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci sallar Idi a Kofar Mata, inda Aminu Ado Bayero ya gudanar da idi a Kofar Nasarawa da ke jihar Kano.
Isra'ila kashe kakakin rundunar IRGC Ali Mohammad Naeini a Tehran yau Juma'a, bayan ya yi barazanar cewa Iran za ta ci gaba da kera makamai masu linzami.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, na neman hanyoyin da za su sanya Iran ta saduda kan mashigar ruwa ta Hormuz. Trump na duba yiwuwar yi wa Iran kwace.
Ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta gayyaci jakadan Isra’ila Oded Joseph domin bayani kan harin da ya jikkata ‘yan jaridar RT a Lebanon wanda ya jawo magana.
Amurka ta amince da yarjejeniyar sayar da makamai na dala biliyan 16.5 ga Hadaddiyar Daular Larabawa, Kuwait da Jordan yayin da rikici da Iran ke kara tsananta.
Rundunar IRGC ta Jamhuriyar Musulunci ta kasar Iran ta kaddamar da sababbin hare-hare kan Isra'ila. Ta bayyana cewa za ta ci gaba da kai hare-haren ramuwar gayya.
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya jawo ce-ce-ku-ce kan kalamansa da suka shafi Annabi Isa da Genghis Khan, yayin da ya musanta nuna ƙiyayya ga Kiristoci.
Masu zafi
Samu kari