Latest
INEC ta yi watsi da shirin Peter Obi na tattara sakamakon zabe ta wata hanya ta daban, yayin da ADC ta goyi bayansa, masana sun fadi fa’idodi da kalubalen tsarin.
Kashim Shettima ya tashi daga Abuja zuwa Indiya domin wakiltar Tinubu a taron BRICS na 18, inda Nigeria za ta nemi ƙarfafa kasuwanci da zuba jari.
Peter Obi ya ce ya lashe zaben 2023, yayin da APC da Fadar Shugaban Ƙasa suka yi watsi da ikirarinsa, suna cewa zai fuskanci rashin nasara a 2027.
Dakarun sojojin Najeriya sun kama shugaban ’yan ta’adda, wata mai safarar alburusai 300 da mai samar da kayan aiki a wasu samame da aka gudanar a Kaduna.
Danyen mai ya kai $107 a duniya saboda yakin Iran. A Najeriya, man kalanzir ya kai N2,000 kuma fetur N1,400. Wannan tsadar na tsananta halin matsi ga jama'a.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar zabe ta INEC ta amince da sabon tambarin NDC mai alamar yatsu biyu tare da hana hukumar tsoma baki.
Gwamnatin tarayya ta ce ɗaliban Najeriya za su fara samun 100MB na data kyauta kowace rana daga 1 ga watan Oktoba 2026 domin karatun zamani a saukake.
ADC ta gargadi masu shigo da tashin hankali cikin siyasar Kaduna cewa babu wanda ya mallaki rikici, tana mai cewa za ta ci gaba da fafatawa a zaɓen 2027.
Babban ɗan marigayi Ibrahim Khalil Dan Shagamu ya buƙaci a yi wa mahaifinsa adalci, yana cewa iyalinsa ba za su yafe wa waɗanda suka kashe shi ba.
Masu zafi
Samu kari