Latest
A kokarin da soji suke yi na zuwa maboyar ‘yan bindiga, sojoji a karkashin rundunar OPWP sun halaka ‘yan bindiga a wurare daban-daban a titin Kaduna-Abuja.
Malamin Dan Najeriya kuma mazauni jihar Kano, Adam Abdurrahman Al-Fulany, ya zama gwarzon ilmin adabin larabci na shekarar 2022 na Uyoon El-Adab El-Arabi..
Mai martaba Suleiman Ashade ya nuna sai inda karfinsa ya kare wajen tallata APC. Basaraken ya fadawa jama’a a wajen wani taro Bola Tinubu ya kamata a zaba.
Jam’iyyar APC ta saki sabbin sunaye na mambobin kwamitin yakin neman zaben dan takararta na shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, amma babu sunan Rarara.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sallami shugaban rikon kwarya na hukumar cigaban yankin Neja Delta, watau Niger Delta Development Commission (NDDC), Effiong Akwa.
Dakarun MNJTF sun ce sun kama mutum 40 dake samarwa ‘yan ta’addan ISWAP kayan aiki a yankin tafkin Chadi. An kama su da buhunan 364 na wake, buhu 102 na Masara.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya nada Dr Pokop Bupwatda a matsayin babban daraktan kula da lafiya (CMD) na asibitin koyarwa na jami’ar Jos.
Jami'an hukumar yaki da rashawa ta EFCC sun kama wani dan shekara 29 mai suna Ume Ifechukwu Clinton saboda sojan gona, damfara ta kwamfuta da karbar kudi ta han
Sabuwar firayim ministan Ingila, Liz Truss, a ranar Alhamis tayi murabus daga mukaminta kasa da watanni biyu da shi farts ofishinta, rahotanni sun bayyana.
Masu zafi
Samu kari