Latest
Wani bidiyon gasar cin sakwara ya bayyana a shafukan ra'ayi da sada zumunutar yanar gizo a makon nan.Gasar da ta auku a jihar Ekiti, yankin Kudu maso yamma.
Yan Bindiga sun halaka mutum 23 sannan suka jikkata wasu 11 yayin da suka kai farmaki garin Gbeji da ke karamar hukumar Ukum ta jihar Benue. Sun kona gidaje 50.
Hajiya Aisha Buhari, uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana dalilin da ya sa ta bukaci yan Najeriya su yiwa gwamnatin mijinta afuwa bayan shekaru 7
An samu wasu daga cikin ‘Yan majalisar NWC PDP da suke kukan ba a damawa da su. Yayin da Atiku Abubakar ya tafi kasar waje, Manyan PDP sun fara kokawa yanzu.
Abdullahi Adamu ya maye gurbin Darektocin da ya dakatar a APC. Darektocin da abin ya shafa sun kunshi: Elder Offong, Dr. Suleiman Abubakar da Salisu Dambatta
Fidelis Ozuawala ya bayyana hoton wata takarda da budurwar ta fada soyayyarsa ta rubuta masa lambar wayarta a yayin da suka ci karo a cikin jama’a a Abuja.
Hukumar kula da harkokin sadarwa ta bukaci dakatar da karin farashin kudin waya da hawa yanar gizo. Jama'an Najeriya sun wayi gari kurum sun ji farashi ya canza
Za ayi shari’a nan gaba a kotu tsakanin Gwamnatin jihar Kogi da kamfanin Dangote. Gwamnati tana so kotu ta duna yarjejeniyar da aka shiga da Dangote a 2002.
Domin kwantar da kurar da tashi bayan sakin sunayen tawagar farko, jam'iyyar APC ranar Laraba da daddare ta saki sabon kwamitin kamfen shugaban ƙasa a 2023.
Masu zafi
Samu kari