Latest
Kungiyar Yiaga Africa ta yi magana kan zaben gwamnan jihar Ekiti da za a yi a ranar 20 ga Yunin 2026. Ta ce an shirya ba talakawa talakawa taliya da shinkafa.
Kotun Tarayya ci gaba da shari'ar wasu ƴan ta'adda inda ta yanke wa mutum uku hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan sun amsa laifukan ta’addanci a Najeriya.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Tsohon shugaban hukumar NYSC, Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya), ya samo mafita kan matsalar 'yan bindiga da suke sace mutane zuwa cikin daji.
Isaac Nwachukwu ya maka jam’iyyar NDC da hukumasr INEC a kotu, yana neman a tabbatar da shi a matsayin ɗan takarar sanata na Imo ta Arewa a zaɓen 2027.
Jam’iyyar APC mai mulki a Nasarawa ta ce ficewar tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Mohammed Abubakar Adamu, zuwa SDP ba za ta rage ƙarfinta ba a 2027.
Hukumr Hisbah ta tabbatar da kama wasu matasa mazs da mata 16 bisa zargin su da aikata ayyukan rashin da'a, an fara kokarin yi masu nasiha kafin sakinsu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi tsokaci kan wani hari da ya kashe yara 'yan makaranta 170 a Iran. Trump ya ce yaki abu ne mai matukar muni.
Wani jigo a APC, Abdullahi Ayinde Enilolobo, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaɓen 2027 saboda sauye-sauyen tattalin arziki da ayyukan ci gaba.
Masu zafi
Samu kari