Latest
Nasarar da kasar Ghana ta samu kan Panama a wasan farko na gasar cin kofin duniya ta 2026 ta bata damar zama kasa ta biyu da ta samu nasarori 6 bayan Najeriya.
Babban ɗan tsohon mataimakin gwamnan Kano kuma ɗan takarar gwamna na NDC, Mujahid Aminu Abdussalam Gwarzo, ya kai ƙarar mai magana da yawun Gwamna Abba Yusuf.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi martani ga masu sukar yarjejeniyar da ya cimma da kasar Iran. Trump ya ce 'yan hassada ne ke sukar yarjejeniyar.
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta karbi bayanai tare da amince wa da kudirin kafa rundunar yan sandan jihohi yayin da tsaro ke kara tabarbarewa.
Babbar kotun jihar Kogi ta sami wani jagoran dabar yan bindiga, Jibrin Halilu da laifin garkuwa da makwabcinsa tare da kashe shi, ta umarci a rataye shi.
Iran ta ce ba za ta amince a tattauna kan shirinta na mallaka da kera makamai masu linzami ba bayan cimma yarjejeniyar kawo ƙarshen yaƙi da Amurka da Isra'ila.
Diezani Alison-Madueke ta bayyana farin cikinta bayan wata kotu a Landan ta wanke ta daga dukkan tuhume-tuhumen cin hanci da rashawa da aka shigar a kanta.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan dokar da ta bullo da ita.
Tsohon gwamnan mulkin soja na jihar Kaduna, Kanal Abubakar Dangiwa Umar, mai ritaya ya rubuta budaddiyar wasika ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari