Latest
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kebance wasu mutane da dokar takaita zirga-zirga ba za ta hau kansu ba a zaben cike gurbin dan Majalisar Dawakin Kudu da Warawa.
IPOB ta sanar da dakatar da ofishin shugaba da mukamin Daraktan Radio Biafra da Nnamdi Kanu ke rike da su, tana mai cewa matakin zai kare manufofinta.
Yayin da aka fara shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti, mun sake kawo muku dokokin zaben hukumar zabe mai zaman kanta, INEC domin kiyayewa.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya na daya daga cikin jam'iyyun da za su fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti. Akwai abubuwan da za su iya jawo mata rashin nasara.
Tsohon shugaban hukumar PCACC ta jihar Kano, Barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya zargi Kwankwaso da karkatar da biliyoyin Naira daga asusun jihar Kano.
A gobe Asabar 20 ga watan Yunin 2026 ake sa ran gudanar da zaben gwamnan jihar Ekiti inda APC mai mulki za ta fatata da jam'iyyun adawa da suka hada da ADC da LP.
Yayin da za a gudanar da zaben gwamnan Ekiti a gobe Asabar, Legit Hausa ta duba manyan abubuwa uku da ka iya zama barazana ga APC na ci gaba da rike mulki a jihar.
A ranar Asabar, 20 ga watan Yunin 2026, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) za ta gudanar da zaben gwamna a jihar Ekiti. Akwai matasan 'yan takara a zaben.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta yanke hukuncin daurin shekaru 40 kan mahaifiya da yar uwar Battujo, wani kasurgumin dan ta'adda da aka kashe a Kogi.
Masu zafi
Samu kari