Latest
Karfin jam'iyya, yawan mabiya da zama kan mulki na cikin abubuwa uku da ake ganin za su iya ba jam'iyyar APC damar cin zabe a jihar Ekiti a 2026.
Bayanan da ke hannun INEC sun nuna cewa 'yan takarar gwamna shida masu shekaru 61 zuwa sama ne a zaɓen Ekiti na 2026 na ranar Asabar 20 ga Yunin 2026.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya tsoma baki kan dambarwar mawaki Dauda Kahutu Rarara da David Adeleke da aka fi sani da Davido kan rashin tsaro.
NEC ta amince da Naira biliyan 83.2 domin dakile ambaliya da bala’o’i, yayin da Kashim Shettima ya bukaci a bunkasa fitar da kayayyakin noma zuwa kasuwannin duniya.
An shirya ci gaba da gudanar da tattaunawa tsakanin kasashen Amurka da Switzerland. Sai dai Switzerland ta fito ta bayyana cewa an dage tattaunawar.
Binciken masana ya yi karin haske kan jita-jitar cewa cewa ‘yan ta’adda sun harbo jirgin saman rundunar sojin saman Najeriya a jihar Niger da Tsakiyar kasar.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawan Amurka, Chuck Schumer, ya soki Shugaba Donald Trump kan yarjejeniyar fahimtar juna da aka kullanda kasar Iran.
Hukumar NEMA ta kaddamar da rabon kayan abinci da cbiyar Sarki Salman ta kawo Najeriya domin a rabawa talakawa a jihohi biyar na kasar nan da suka shiga damuwa.
Sarkin Kano, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, ya buƙaci kungiyar Tarayyar Turai ta ƙara tallafawa Kano da Najeriya a fannonin tsaro, lafiya da ilimi.
Masu zafi
Samu kari