Latest
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kebbi tare da sauran hukumomin tsaro sun samu nasarar hallaka wani jagoran 'yan bindiga bayan sun yi artabu a cikin daji.
Rahotanni da muke samu sun ce ana zargin cewa mayaƙan da ke biyayya ga dan ta'adda, Bello Turji na samun horon amfani da makamai a gabashin Sokoto.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta fara kidaya da sanar da sakamakon kuri'un da al'umma suka kada a zaben gwamnan jihar Ekiti yau Asabar.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta ayyana gwamna mai ci, Biodun Oyebanji na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Ekiti na 2026.
Sanata Abdulaziz Yari ya musanta zargin cewa yana daukar nauyin zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu inda ya ce yana tare da. APC.
Yan sanda sun fara gudanar da bincike kan yadda wani matashin dan kasuwa, Isma'il Makaye ya mutu dakin yar TikTok, Fati Cele a jihar Kano ranar Juma'a.
Jam’iyyar APC mai mulki ta doke ɗan takarar ADC, Ambasada Dare Bejide, a rumfarsa ta zaɓe da ke Ilawe-Ekiti, inda APC ta samu ƙuri’u 140, ADC kuma 37.
Bayan samun jinkiri na yan sa'o'i, hukumar INEC ta fara dora sakamakon zaben gwamnan jihar Ekiti a shafinta na tattara sakamako watau IReV da yammacin Asabar.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi Allah-wadai da kona ofishin ‘yan sanda a Isan-Ekiti, yana mai cewa lamarin ba shi da alaƙa da zaɓe.
Masu zafi
Samu kari