Latest
A karshe, jam'iyyar APC ta kwace cikakken iko a majalisar jihar Gombe bayan mamban PDP na karshe, Hon. Yakubu Daniel ya sauya sheka zuwa cikinta.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta ce ta samu damar faɗo da wasu jiragen abokan gaba da ke ƙoƙarin kai mata hari a yaƙin Gabas ta Tsakiya da ke gudana a yanzu.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta tura sababbin na’urorin kariyar sama, ta ce za ta kwace cikakken iko kan sararin samanta yayin yaki da kasashen Isra'ila da Amurka.
Baban malamin Musulunci, Imam Tajuddeen Muhammad Adigun ya koka kan zargin karya da ake jingina wa Musulmi a rikicin da keyawan faruwa a jihar Plateau.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchiya bayyana yadda kafafen yada labarai da ke Amurka ke juya masu magana game da sulhu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi maganganu kan yakin da kasarsa ke yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Daga baya ya warware wasu daga cikinsu.
A labarin nan, za a ji wani kamfanin Amurka mai suna Von Batten-Montague York L.C, ya kinkimi dambarwar hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya da ADC zuwa Amurka.
Daga sanar da ficewarsa daga NNPP zuwa ADC, jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya jawo wa jam'iyyar hadaka karin farin ji a wurin yan Najeriya.
Wani mutumi a Dutse da ke jihar Jigawa ya fasa aurar da ‘yarsa ana saura kwana daya saboda goyon bayan saurayin ga Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na Najeriya.
Masu zafi
Samu kari