Latest
Wata kungiya mai kare hakkin jama'a ta rubuta wasika ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). Kungiyar ta nemi bayani kan takardun karatun Bola Tinubu.
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi hasashen murabus din Firayim Ministan Birtaniya Keir Starmer, yana zarginsa da gazawa kan shige da fice da manufofin makamashi.
Kasashen Amurka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun fara tattaunawa a kasar Switzerland. A yayin tattaunawar Amurka ta yi wa Iran wani tayi kan shirin nukiliyarta.
Jam'iyyun PDP da ADC sun fafata a zaben gwamnan jihar Ekiti na ranar Asabar, 20 ga watan Yunin 2026. Jam'iyyun biyu ba su samu nasara ba a zaben na gwamna.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa jagoran ‘yan bindiga Bello Turji ya fitar da bidiyo inda ya yi ikirarin kashe sojoji bayan harin da ya afku a Isa.
Gwamna Biodun Oyebanji ya lashe wa’adin mulki na biyu a Ekiti bayan samun gagarumar nasara a zaben 2026, inda ya lashe dukkan kananan hukumomi 16 na jihar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamna Biodun Oyebanji murnar lashe zaben Ekiti na karo na biyu, yana mai cewa nasarar ta nuna amincewar jama’a kan salon mulkinsa.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta aika da sakon taya murna ga Gwamna Biodun Oyebanji kan nasarar da ya sake samu. Ta jinjinawa hukumar zabe ta INEc.
Allah ya yi wa daya daga cikin 'yan majalisar dokokin jihar Bauchi rasuwa. Dan majalisar ya yi bankwana da duniya ne a safiyar ranar Lahadi, 21 ga watan Yunin 2026.
Masu zafi
Samu kari