Latest
Tsohon shugaban majalisar dattawa a Najeriya, Sanata Bukola Saraki ya ce ya kalubalanci gwamnatin Muhammadu Buhari kan buƙatun rancen ƙasashen waje.
Mai magana da yawun PDP ya shiga hannu a sakamakon cin mutuncin sanata. Yanzu dai jam’iyya za ta yi kokarin tattaro lauyoyi su kare Ewa Okpo a gaban kuliya.
Wata mummunar ambaliyar ruwa ta mamaye yankuna da dama a jihar Legas, lamarin da ya kai ga rusa gidaje, katse wutar lantarki da sauran abubuwa a wurare.
‘Yan bindiga sun kashe jami’an ‘yan sanda biyu tare da raunata wani a Rivers a wani shingen bincike, yayin da rundunar ta fara bincike don kamo maharan.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa a kan batun Malama UmmulKhairi ba.
Elon Musk ya yi iƙirarin cewa mutuwar mutane a Afirka ta ragu bayan Amurka ta rage tallafin USAID, yana cewa hakan ya rage rikice-rikice a nahiyar.
Fusatattun masu neman takara sun gargadi APC game da canza sunaye. Hakan na zuwa ne saboda sunayen ‘yan takaran APC sun canza bayan zaben fitar da gwani.
A labarin nan, za a ji cewa masu kasuwancin man fetur a karkashin kungiyar IPMAN na shirin daukar mataki idan gwamnati ta nemi a kayyade farashin fetur.
INEC ta bayyana cewa jam’iyyun siyasa 9 sun karɓi lambobin shiga domin shigar da bayanan ‘yan takarar zaɓen 2027 na shugaban kasa da majalisar tarayya.
Masu zafi
Samu kari