Latest
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
Jam'iyyar ADC a zargi hukumar FCDA da Nyesom Wike kan yunkurin hana ta amfani da wajen da ta karb haya domin tarnta na kasa a Abuja. Atiku ya yi magana.
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Ibrahim Pantami, ya yi magana kan siyasa. Farfesa Pantami ya bayyana cewa ayyukan da ya yi za su yi masa alkalamci.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta shiga sa-in-sa da ta barke a tsakanin shugaban Katolika na duniya Fafaroma Leo da Shugaban Amurka Donald Trump.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pazeshkian ya ce bin tsarin kasa da kasa daga bangaren Amurka ne kadai zai bada damar warware matsalar Gabas ta Tsakiya.
Tsagin ADC a jihar Adamawa ya dakatar da Atiku Abubakar da Babachir Lawal daga jam'iyyar a yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, kan zargin janyo rarrabuwar kai.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi zama da manyan hafsoshin tsaro da masu ruwa da tsaki a harkar biyo bayan kuskuren da aje zargin sojoji sun yi.
Tawagar Amurka ta tattaunawa da takwararta ta Iran a birnin Islamabad na Pakistan. Yayin tattaunawar Amurka ta mika bukatarta ga Iran don cimma yarjejeniya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar lalata jiragen ruwan yakin Jamhuriyar Musulunci ta Iran idan suka tunkari dakarun sojojin kasarsa.
Masu zafi
Samu kari