Latest
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya bayyana lokacin da za a kawo karshen matsalar.
Hukumomin Jami'ar Summit da ke Offa a jihar Kwara sun karyata labarin da ake yadawa cewa yan bindiga sun kai wa dalibanta hari, ta ce labarin karya ce zalla.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Italiya ta dauki mataki game da alakar soja tsakaninta da Isra'ila wanda aka kulla tun a shekarar 2006 saboda yakin Lebanon.
Kasar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa a binciken farko da ta yi, ta gano cewa ta yi asarar akalla Dala biliyan 270 a yakinta da hadin gwiwar Amurka da Isra'ila.
Fafaroma Leo XIV ya kai ziyara babban masallacin Algeria yayin da ya kai ziyarce-ziyarce a wasu kasashen Afrika. Fafaroma ya yi kira a zauna lafiya a masallacin.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa ta sha rubuta wasiku ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa kan shugabanninta amma shiru.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya samu beli a shari'ar da ake yi masa. Kotu ta ba da belin tsohon gwamnan ne yayin zaman da ta yi.
A labarin nan, za a ji cewa babbar kotun da ke zamanta a Kaduna ta sake dage zaman da ake yi a kan bukatar da Nasir El-Rufa'i ya gabatar gabanta.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Fayose ya zargi gwamna Syei Makinde na jihar Oyo da shirin tsige Sarkin Ibadan, Oba Rahidi Adewolu Ladoja daga kan karagar mulki.
Masu zafi
Samu kari