Latest
Shuaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya sanar da cewa tsoron barazanar Iran ne ta sanya Amurka rage jami'anta a Najeriya a kwanakin baya.
A labarin nan, da a ji cewa jigo a ADC, Hajiya Naja'atu Muhammad ta ce zabe mai zuwa zai zama tsakanin ƴan Najeriya ne da kuma zalunci da ta ce ana masu.
Wani na kusa da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa yana shirin tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2027 da ake tunkara.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana dalilan da ya sanya sojojin sama suka kai hari a kasuwar Jilli da ke jihar Borno tare da ba da umarnin gudanar da bincike.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba za a koma teburin tattaunawa tsakanin gwamnatinsa da kasar Iran a birnin Islamabad.
Gwamnatin China ta bayyana rahoton leken asiri da ya nuna tana shirin tura sababbin makamai zuwa Iran a matsayin kirkirarren labari, ta shirya tunkarar Amurka.
Gwamnatin Kano ta shigar da ƙara a Kotun Ɗaukaka Ƙara bayan kotun jiha ta yi watsi da shari’ar da ta shafi tsohon kwamishina Murtala Garo da wasu mutane.
Mataimakin shugaban Amurka, JD Vance ya ce rufe mashigar Hormuz da Iran ta yi lokacin ya girgiza tattalin arzikin duniya, ya kira shi da ta'addanci.
A shafinsa na X, Salihu Tanko Yakasai ya yi rubutu da ya nuna yadda Bola Tinubu ya rasa goyon bayan Arewa sannu a hankali. Matashin ya ce ba a yi wa yankin adalci.
Masu zafi
Samu kari