Latest
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sanar da rasuwar matar shugaban ma'aikatan fadar gwamnati. Gwamna Radda ya aika da sakon ta'aziyyarsa.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa jirgin ruwanta ya wuce duk da sojojin da Trump ya ce ya jibge a kusa da mashigar Hormuz. Iran ta ce matakin Trump ba zai cutar ba.
A labarin nan za a ji cewa Maurice Vonobolki ya umarci dukkanin magoya bayansa da ke kananan hukumomin jihar Adamawa da su yi murabus daga jam'iyyar APC.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sake caccakar Fafaroma Leo XIV kan sukar shi da ya yi game da yake-yake a kasashen duniya da kai hari kasar Iran.
Shugaban gwamnonin Arewa kuma gwaman Gombe, Inuwa Yahaya ya ce rufin asirin mu na cikin zaben Bola Tinubu da sauran 'yan APC a zaben 2027 mai zuwa.
A labarin nan za a ji cewa jigo a jam'iyyar hamayya ta ADC, Dele Momodu ya bayar da shawara game da yan takara da ya ke ganin za su kai su ga ci a 2027.
A labarin nan, za a ji yadda jigon adawa na jam'iyyar ADC, Injiniya Buba Galadima ya bayyana kwarin gwiwa a kan cewa za su yi nasara a kan Bola Tinubu a 2027.
Gwamnati jihar Yobe ta tara malamai 800 daga sassa daban-daban domin yi wa shugabanni addu'a. Malaman za su yi wa shugaba Bola Tinubu addu'ar nasara.
A labarin nan, za a ji gwamna Bala Mohammed na Bauchi ya gwangwaje sarakunan gargajiya da motocin alafarma da yawansu ya kai 156 duk da talauci a jihar.
Masu zafi
Samu kari