Latest
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya karbi tawagar kasar Pakistan, wacce ta kai ziyara birnin Tehran son isar da sakon Amurka da lallashin kasar.
A yau Laraba, 15 ga watan Afrilu, 2026, Atiku Abubakar ya sanar da cewa zaɓen 2027 shi ne karo na ƙarshe da zai tsaya takarar shugaban ƙasar Najeriya.
Rundunar sojojin Najeriya ta gudanar da jana'izar Janar da dakarunta da suka rasa rayukansu a hannun tsagerun 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno.
Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
Gwamnatin jihar Nasarawa ta sanar da nadin Alhaji Suleiman Ahmed Eko a matsayin sabon Sarkin masarautar Udege, kuma nadin zai fara aiki ne nan take.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya sake yin magana kan yakin da aka kaddamar a kan kasarsa. Ya bayyana cewa yakin ya sabawa dokokin duniya.
Rahotanni sun nuna Iran ta sayi tauraron dan adam na China don leƙen sansanonin Amurka da kai masu hari a lokacin da ake tsakiyar yakin Gabas ta Tsakiya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa ya nemi China ta gujewa bai wa Iran makamai kuma Shugaba Xi Jinping ya tabbatar masa da ba za a yi hakan ba.
Masu zafi
Samu kari