Latest
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa ta ba da shawarar yadda za a yi da sindarin Uranium da Iran ta mallaka amma Amurka ta nuna ba haka ba, ta ce a shirye take ta koma.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba za ta maido tallafin man fetur duk da tashin farashin man fetur a kasuwanni. Wale Edun ya ce za a tallafawa talaka.
A labarin nan, za a ji tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa yana da tarin masoya fiye da Rabi'u Musa kwankwaso da Aminu Waziri Tambuwal.
A labarin nan, za a ji majalisar dattawan Amurka ta sake zama a karo na hudu dokin duba yadda za a taka wa shugaban kasar Donald Trump birki game da yaƙi da Iran.
An yi wata tattaunawa mai matukar muhimmanci tsakanin Sarkin Qatar, Sheikh Tamim bin Hamad Al Thani da Shugaba Donald Trump ta wayar tarho yau Laraba.
'Yan Democrat sun gabatar da hujjojin tsige Minista Pete Hegseth daga mukamin ministan tsaron Amurka, kan zargin laifukan yaƙi a Iran da fallasa bayanan sirri.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya gode wa Pakistan bisa kokarin da take ba dare ba rana wajen ganin kasar ta cimma matsaya ta karshe da Amurka.
Ministan Albarkatun Ruwa ya yi gargaɗin cewa jihohi 33 za su fuskanci ambaliya mai tsanani a 2026, inda garuruwa 14,118 ke cikin haɗarin ambaliyar a daminar bana.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan zaben 2027. Atiku ya bayyana dan takarar da zai janyewa a jam'iyyar ADC.
Masu zafi
Samu kari