Latest
Kasar Amurka ta fitar da danyen mai adadin mai yawa da ba a taba gani ba tun yakin duniya na biyu saboda yakin da ta yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Birtaniya ta bayyana dalilan da suka jawo aka ga jami'anta a babban taron ADC da aka gudanar s Abuja da cewa dama yana cikin aikinta.
Kamfanonin masu zirga-zirga da jiragen sama sun fara barazanar tafiya yajin aiki a Najeriya saboda tsadar man da suke amfani da shi a fadin kasar nan.
Kamfanin Dangote Group ya musanta rade-radin da ake yadawa a kafafen sada zumunta cewa gwamnati na karbar haraji a kowace kwandala daya ta siminti
Fadar shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar martani kan cewa zai fito takara a zaben 2027. Ta ce dole Tinubu ya yi shekara 8 kamar Muhammadu Buhari.
Hukumar IMF na shirin bai wa Najeriya da wasu ƙasashe tallafin $50bn domin rage raɗadin da rikicin Gabas ta Tsakiya ya haddasa. An gargadi Najeriya kan ciwo bashi.
Alkaluman DMO sun nuna cewa kudin da aka biyo Najeriya a matsayin bashi sun tabo Naira tiriliyan 159 zuwa karshen 2025, idan aka raba nana bin kowa N724000.
Wani rahoton da aka samu daga hukumar kwastom ta Najeriya ya nuna cewa wasu 'yan ta'adda na shirin kai hari Abuja da jihar Neja, za su farmaki wurare.
A labarin nan, za a ji cewa Kimberly Daniels ta fara neman gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta raba tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle daga kujerarsa ta Minista.
Masu zafi
Samu kari