Latest
Farfesa Ibrahim Ahmad Maqary ya fadawa mabiya darika cewa duk hanyar da za su bi, su je su bi domin yin ibada. Ibrahim Maqary ya yi zargin ana danne darika a jami'a
Majalisar dokoki a kasar Amurka ta yabawa gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma bisa irin kyakkaywan jagorancinsa, ta karrama shi da lambar yabo ta musamman.
Iyalan wata matar aure da ake zargin an sace wa koda daya yayin tiyatar haihuwa a asibitin kwararru na jihar Gombe sun bukaci a bi masu kadunsu kan lamarin.
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Rundunar 'yan sandan jihar Akwa Ibom sun kama wani mutum da ya nufi fadar sarki zai kai hari a wata karamar hukumar. Sun kama mutumin da bindiga kirar gida.
Shugabannin kwamitin shura na Darikar Tijjaniyya a jihar Kano ya nuna goyon baya ga gwamna Abba Kabir Yusuf domin ya yi tazarce a zaben 2027 mai zuwa.
Dan wasan kwaikwayo a masana'antar Kannywood, Musa Mai Sana'a Ya yi ƙarin haske game da raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa ya yi rashin lafiya ko ya mutu.
Kisan gillar da mutanen gari suka yi wa Malama Ummulkhairi Usman a Maraban Jos da ke jihar Kaduna ya dauki hankalin shugabanni, malamai da sauran yan Najeriya.
Wani kwararre da aka dauko domin yin bincike yana so duk da Muhammadu Buhari ya rasu, EFCC ta yi shari’a da shi a kotu. Mai binciken na musamman ya fadi haka a kotu.
Masu zafi
Samu kari