Latest
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya jagoranci bude kamfanin sarrafa sinadarin lithium mafi girma a Afrika a jihar Nasarawa a Arewacin Najeriya.
Duk da tulin bashin da ke wuyan Najeriya, Darektan bankin duniya ya ce ba a nan matsalar kasar ta ke ba. Mathew Verghis ya ce ya kamata a duba kudin shiga ne.
Akwai wasu fitattun 'yan siyasar da Atiku Abubakar ya taba daukowa suyi takara tare kafin Rotimi Amaechi. Mun tattaro abokan gamin Atiku a takarar shugaban kasa.
Dandazon mutane da suka rasa gidajensu saboda matsalar tsaro a yankin karamar hukumar Bodinga ta jihar Sakkwato sun fito zanga-zanga don jawo hankalin gwamnati.
Babbar kotun jihar Kwara ta sanya ranar 22 ga Yulin 2026 domin gurfanar da Bukola Saraki kan zargin bata wa Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq suna da wallafa ƙarya.
Kungiyar SPPAF ta bayyana cewa bai kamata dan takarar shugaban kasa na ADC, Atiku Abubakar ya dauki wanda ba zai kawo nasara a matsayin mataimaki ba.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
Khamis Musa Darazo ya yaba wa Sanata Oluremi Tinubu kan shirinta na ƙarfafa mata, yana cewa hakan na rage talauci tare da bunƙasa tattalin arziƙin ƙasa.
Shirin The Power Force zai bai wa matasa 5,000 horo kan yadda ake girka mitocin lantarki masu amfani da fasahar zamani. Ga abubuwan da ya kamata ku sani.
Masu zafi
Samu kari