Latest
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya tuna yadda Isa Ali Pantami ya taɓa kiran PDP da "jam'iyyar kafirai," yana mai sukar sauyin matsayinsa.
Masana da wasu masu ruwa da tsaki sun nuna damuwa kan yiwuwar matsalolin da tsarin 'yan sandan jihohi zai iya haifarwa idan aka kafa shi ba tare da hattara ba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP, Peter Obi, ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya yi murabus daga mukaminsa. Ya kafa hujja kan sabon bayanin asusun IMF.
Rundunar 'yan sandan jihar Imo, ta fito ta yi magana kan batun cewa wasu da ake zargin makiyaya ne, sun kona dakin kwaanan dalibai kurmus a Owerri.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin yi wa Sanata Ahmad Lawan isar da takardun ƙara ta hanyar madadin, bayan an kasa same shi kai tsaye.
Dan takarar kujerar sanatan Taraba ta Arewa, Hon. Kabiru Bello Badawaire, a karkashin inuwar jam'iyyar APC, ya musanta cewa ya jange daga takarar da yake yi.
Wani ɗan majalisar Amurka ya ce gwamnatin Donald Trump za ta sa ido sosai kan yadda zaɓen Najeriya na 2027 zai gudana domin tabbatar da sahihancinsa.
Shahararriyar jarumar finafinai a masana'antar Nollywood, Halima Abubakar, ta sauya addini daga Musulunci zuwa Kiristanci. Ta yi bayanin dalilin yin hakan.
Gwamna Bala Mohammed ya yi alhinin rasuwar tsohon Kwamishinan Harkokin Addini, Alhaji Yakubu Ibrahim Hamza, wanda ya rasu a Abuja bayan doguwar jinya.
Masu zafi
Samu kari