Latest
Gwamnatin Kano ta samu goyon bayan kungiyar Izala kan tazarcen Abba Kabir Yusuf a zaben 2027 mai zuwa. Abba Kabir ya yi wa Izala godiya kan goyon bayan.
Masallacin Sultan Bello ya saki hotunan mutane da ya ce sun addabi jama'a da satar waya. An ce suna tafaka sata ne a lokacin da ake sallar Juma'a ko daurin aure.
A labarin nan, za a ji cewa Uwargidan marigayi shugaba Muhammadu Buhari ta yi amfani da kuɗin da aka tara a wajen ƙaddamar da littafinsa wajen aiki a Katsina.
A labarin nan, za a ji Goodluck Jonathan ya yi raddi a kan rahoton da ke zargin an ba shi Naira biliyan 500 domin ya lalata kuri'ar da lalace ƙuri'ar Obi.
An tabbatar da cewa wasu mahara da ba a san ko su waye ba sun kai hari Okele-Ejule a ƙaramar hukumar Ofu ta Kogi, inda ake fargabar sun kashe akalla mutum bakwai.
Likitoci sun danganta karuwar sababbin masu kamuwa da HIV a Najeriya da talauci, raguwar tallafin ƙasashen waje da kuma raguwar wayar da kan jama'a.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya ce gwamnatinsa ba za ta taɓa yin sulhu da ƴan bindiga ba, sai dai su miƙa wuya ko su fuskanci hukunci.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Gombe sun samu nasarar cafke wasu mambobin kungiyar 'yan fashi da makami. Miyagun sun bada bayanai bayan shiga hannu.
Jam'iyyar APC a Kwara ta fara gangamin tazarcen Bola Tinubu da shirye-shiryen zaɓen 2027, yayin da ta ce zaɓen fitar da gwani ya gudana cikin lumana.
Masu zafi
Samu kari