Latest
Dakarun IRGC na kasar Iran sun sanar da sake rufe mashigar Hormuz bayan takaddama da Amurka. Hakan ya sa an kawar da hasashen raguwar farashin fetur a Najeriya.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai sababbin hare-haren ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi maraba da sauya shekar tsohon gwamnan, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce hakan ya karawa jam'iyyar APC karfi da goyon baya a Kano.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso da na Peter Obi sun kafa sabuwar kungiyar siyasa domin tunkarar babban zaben shekarar 2027.
Fitaccen limamin coci a Najeriya, Bishof Oyedop ya ce nan da mako guda, fushin Allah da hukuncinsa zai fara afkawa yan binsiga da masu daukar nauyinsu.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Sakataren CUPP, Mark Adebayo, ya gargaɗi jam'iyyun adawa su haɗe muddin suna son ƙalubalantar Shugaba Tinubu a zaɓen 2027 a cikin hirar yau 20 ga Afrilu, 2026.
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya yi ta'aziyyar rasuwar So Fada na masarautar Bida karkashin Etsu Nupe. Ya ce marigayi ya taka rawa wajen kawo cigaba.
Masu zafi
Samu kari