Latest
Tsohon ministan makamashi, Sale Mamman, ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan Taraba a 2027, yana mai bayyana hakan gaban magoya baya a Jalingo.
Alakar Isra'ila da kasashen Turai na kara kamari kan kai hare-hare Lebanon, Gaza da yakin Iran. Kasashen Spain, Slovenia da Ireland sun mika bukatar hakan ga EU.
Kasar Musulunci ta Iran ta kai korafi gaban Majalisar dinkin duniya kan batun jirgin ruwan ta da kasar Amurka ta kwace, ta ce hakan ya sabawa dokar kasa da kasa.
A labarin nan, za a ji cewa matatar Dangote ta samu nasarar fara hako danyen mai daga cikin rijiyr mai mallakin Alhaji Aliko Dangote a Neja Delta.
Sanata da ke wakiltar Anambra ta Tsakiya kuma jigo a jam'iyyar ADC mai adawa, Victor Umeh, ya bukaci Atiku Abubakar ya hakura da takara a zaben 2027.
Gwamnatin tarayya ta fitar da tuhume-tuhume 13 a kan mutanen da ake zargi da shirya yi wa shugaba Bola Tinubu juyin mulki a Najeriya, za su gurfana a kotu.
Mataimakin gwamnan jihar Yobe, Idi Gubana ya lara godewa Allah SWT bisa ni'imar da ya masa ta hanyar gina sababbin masallatai da daukar nauyin auren marayu.
A labarin nan, za a ji cewa wadansu mutane da ake zargi yan damfara sun fara neman jama'a su biya su kudin wuce wa ta mashigar ruwa ta Hormuz a Iran.
Rundunar 'yan sandan jihar Cross River ta kama wani tsoho dan shekara 60 da laifin safarar makamai. 'yan sanda sun ce an same shi tare da wasu bindigogi.
Masu zafi
Samu kari