Latest
Shugaba Bola Tinubu ya sallami Wale Edun da Ahmed Dangiwa daga muƙaman ministoci a wani gagarumin sauyi da ya faru a yau Talata, 21 ga Afrilu, 2026.
A labarin nan, za a ji Najeriya ta fara kara wa da duniya wajen fitar da mai, an fara taimaka wa ƙasashen Turai da man jirgin sama saboda yaƙin Gabas ta Tsakiya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya mika kokon bararsa ga mahukunta a Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Trump ya yi rokon ne kafin a fara tattaunawa.
Kotun Kaduna ta ɗage sauraron belin Malam Nasir El-Rufai zuwa watan Yuni, 2026, yayin da lauyoyinsa ke zargin an sanya siyasa. Zai ci gaba da zama a hannun ICPC.
Gwamnatin Cross River ta tabbatar da bullar cutar COVID-19, inda wani dan kasar China mai shekaru 53 ya kamu, bayan dawowa Najeriya daga kasarsa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana sa ran cimma yarjejeniya mai kyau da kasar Iran kafin karewar wa'adin tsagaita wuta a gobe Laraba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasarsa ba ta da niyyar tsawaita yarjejeniyar tsagaita wuta kuma dakarunta sun shirya komawa fagen yaki.
Gwamnatin Birtaniya ta hana wata ‘yar Amurka da ke da ra’ayin adawa da Musulunci, Valentina Gomez, shiga kasar kafin gangamin siyasa a London watan Mayun 2026.
Firaministan kasar Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya tuna da dan uwansa da ya rasa ransa a lokacin yaki. Benjamin Netanyahu ya ce yana matukar kewarsa.
Masu zafi
Samu kari