Latest
A labarin nan, za a ji Nafi'u Bala da ke ikirarin shi ne halastaccen shugaban ADC na ƙasa ya bayyana cewa rashin ganin jama'a a taron da ya shirya, akwai dalili.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta gano yadda sojoji, da suka hada da wadanda suka yi ritaya da kuma tsohon minista suka raba kudi don kifar da Tinubu.
Abba Kabir Yusuf ya zabi Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano bayan murabus da Aminu Abdulsalam Gwarzo ya yi. Ya tura sunan shi majalisa.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Laraba 22 ga Afrilu, 2026, inda ta yi gargaɗin ruwan sama da tsawa a jihohin kudu da tsakiyar Najeriya.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Daya daga cikin manyan kwamandojin Iran, Janar Majid Mousavi, ya gargadi masana’antun man fetur a yankin Gulf na iya zama cikin hari idan rikici ya sake ɓarkewa.
Wani kamfanin da ke kera kororon roba, Karex ya bayyana cewa farashin kayansa na iya tashi sosai bayan rikicin Iran ya haddasa tangarda a hanyoyin samar da shi.
Ƴan sandan Ghana sun kama wata mata ɗan Najeriya, Esther Egbuhama, kan zargin gudanar da gidan baɗala a yankin Ashanti. An haramta karuwanci a Ghana.
Kasar Rasha ta bayyana cewa matsalar da ta sa Iran ke jan kafa gaskiya ne domin Amurka ta sha karya alkawurranta a tattaunawar baya kan nukiliya.
Masu zafi
Samu kari