Latest
Sanata Ted Cruz ya zargi jami'an Najeriya da haɗa baki wajen kashe Kiristoci a wani taron majalisar dattawan Amurka da aka yi yau 22 ga Afrilu, 2026.
Rundunar tsaron Isra'ila ta hukunta sojoji biyu da tsare su na kwanaki 30 bayan lalata mutum-mutumin Yesu a Lebanon, lamarin da ya jawo cece-kuce a duniya.
Wani na kusa da ministan makamashi, Bayo Adelabu ya sanar da cewa ya shirya ajiye aiki domin shiga neman gwamnan jihar Oyo a zaben 2027 mai zuwa.
Tsohon ministan kudi, Wale Edun, ya nuna godiya ga Bola Ahmed Tinubu bayan cire shi daga mukami, yana mai bayyana hidimar da ya yi a matsayin abin alfahari.
A labarin nan, za s ji cewa gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana yadda ƴan ta'adda suka karfin mai wa jami'an sojoji hare-hare.
Za a gurfanar da tsohon minista, malamin addini da sojoji da ake zargi da hannu a yukurin juyin mulkin da aka ce ya so kifar da Bola Ahmed Tinubu a 2025.
Iran ta kai hari kan jirgin dakon mai a mashigar Hormuz yau 22 ga Afrilu, 2026, lamarin da ya haddasa tashin farashin mai da dagula shirin sulhu a Pakistan.
Kasar Iran ta ce za ta dawo teburin tattaunawa ne kawai idan Amurka ta kawo karshen shingen jiragen ruwa da ta kakaba a rikicin mashigar Hormuz a yankin.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa Murtala Sule Garo 'Commander' a matsayin Mataimakin Gwamnan Kano a yau 22 ga Afrilu, 2026, domin ƙarfafa gwamnatinsa.
Masu zafi
Samu kari