Latest
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya zauna da malaman Izala da Darika, manyan sarakunan Arewacin Najeriya da sauransu kan rashin tsaro a Arewacin kasar.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban ƙaramar hukumar Tangaza a jihar Sakkwato, Isa Kalanjeni, ya bayyana dalilansa na hakura da jam'iyyar APC da kujerarsa.
Legit Hausa ta yi bincike kan jita-jitar cewa alkali 'Tsamma Abubakar' ya makance bayan ba shugaba Tinubu nasara a kotu bayan zaben shugaban kasa na 2023.
Rundunar sojin Amurka ta kaddamar da hare-hare a Iran bayan farmakar wani jirgin ruwa a Hormuz. Iran ma ta kai harin ramuwa.Hakan ya zo ana jana'izar Khamenei.
Kakakin ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya fitar da jawabi game da rigimar ICPC da Nasir El-Rufai. Jam’iyyar ADC ta yi magana game da halin da El-Rufai yake ciki
Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja ta kaddamar da samame a wurare masu haɗari. Ta kama sama da mutum 500 da ake zargi.a yankunan Abuja da kewaye.
Wata kungiyar farar hula da ke ayyukan siyasa ta CNPP ta fara kira a sauke manyan jami'an gwamnatin Bola Tinubu kan samar da ma'aikatar bogi a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa wani Sanatan Anambra, Victor Umeh ya yi zargin Ali Modu Sheriff yana son lalata Peter Obi a wajen 'yan Arewa kafin babban zabe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji bayan gwamnati ta yi watsi da zargin da ake yi wa Femi Gbajabiamila, Tinubu ya ba shi muhimmin mukami a kwamitin yan sandan jihohi.
Masu zafi
Samu kari