Latest
Batun kirkirar ma'aikatar bogi a karkashin gwamnatin tarayya na ci gaba da daukar hankali yayin da abubuwa ke kara fitowa fili game da wadanda ke da hannu.
Wata kungiyar Kiristoci a Neja ta bukaci APC da Gwamna Mohammed Bago su tsayar da Kirista a mataimakin gwamna, tana kin amincewa da tikitin Musulmi da Musulmi.
Shugaban hukumar PFIPC da ake takaddama a kanta, Adeniyi Adeyemi, ya bayyana cewa ya tattauna da shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila.
Rundunar yan sanda ta gurfanar da malamin ABU, Dr. Bashir Kurfi a gaban kotu kan kalaman da ya yi da ake ganin suk bata sunan gwamnatin jihar Katsina.
Shugaba Donald Trump ya bayyana damuwa game da yarjejeniyar tsagaita wuta da Iran ta ƙare, bayan sabbin hare-hare tsakanin ƙasashen biyu da ake ta yi.
Zaman Majalisar Wakilai ya rikice bayan bukatar gayyatar Shugaba Bola Tinubu domin ya yi bayani kan jinkirin aiwatar da kasafin kudin shekarar 2025.
Attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya sanar da cewa ya zabi wani yanki na kasar Kenya da zai gina sabuwar matatar man fetur a Gabashin nahiyar Afrika.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya nuna shakku kan yiwuwar takararsa a zaben 2027. Ya bayyana cewa gwamnati ta ta so 'yan adawa a gaba.
'Yan bindiga dauke da makamai sun sake kai harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe mutane bayan sun rika harbi kan mai uwa da wabi.
Masu zafi
Samu kari