Latest
Rundunar 'yan sandan Nasarawa ta tabbatar da sace daliban FULafia uku, inda ta ceto daya tare da kaddamar da samame domin kubutar da sauran biyu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yuauf na shirin kawo karshen rashin ruwa a wasu kauyuka da ke kananan hukumomi a cikin yan kwanakin nan.
Sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III ya gana da Sarkin Zazzau Ahmed Nuhu Bamalli. Sun tattauna batun hadin kai a Najeriya, musamman Arewa.
Binciken kwa-kwaf ya tabbatar da cewa bidiyon da ke nuna Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ministoci suna rera tsohuwar wakar kasa ba sabon bidiyo ba ne.
Iran ta zargi Amurka da karya yarjejeniyar tsagaita wuta bayan hare-haren da aka kai a mashigar Hormuz da kuma dawo da takunkumin fitar da man fetur na Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Isa Ashiru Kudan, dan takarar gwamnan ADC a jihar Kaduna da ake zargi da sukar El-Rufa'i ya kai wa tsohon gwamnan ziyara.
Adeniyi Adeyemi ya bayyana shirye-shiryen sa na hadin gwiwa da ICPC bayan Shugaban kasa, Bola Tinubu ya umarci hukumar ta binciki huldar hkumar PFIPC.
Shugaban hukumar kwastam ta Najeriya (NCS), Adewale Bashir Adeniyi, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta rage harajin da ake karba kan shigo da motoci.
Gwamnonin APC 21 sun bayyana cikakken goyon bayansu ga Shugaba Bola Tinubu, suna mai cewa gyare-gyarensa suna da muhimmanci wajen farfaɗo da Najeriya.
Masu zafi
Samu kari