Latest
Dan majalisar dokokin kasar Amurka, Riley Moore ya zargi wadanda ya kira da Fulani masu dauke da makamai da yiwa kiritoci kisan kare dangi a Najeriya.
Duniya ta amsa da gwamnatin Katsina ta kama Dr Bashir Kurfi saboda kalamansa. Amnesty International Nigeria ta ce babu ranar fito da malamin saboda ya taba gwamnati.
Majalisar wakilan tarayya ta rantsar da Shuaibu Rabiu a matsayin dan majalisa mao wakitar Dawakin Kudu da Warawa daga Kano bayan nasara a zaben cike gurbi.
Gaskiyar maganar yadda aka canza 'yan takaran APC daga baya ta fito. Sakataren yada labaran APC ya ce akwai abubuwan da aka yi la’akari da su wajen canjin.
Matatar Dangote ta fara kai fetur kyauta zuwa jihohi shida da Abuja ga masu sayen lita 250,000, tare da ci gaba da sayar da fetur kan Naira 1,075 kowace lita.
ICPC ta shigar da zarge-zargen laifuka gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja da nufin gurfanar da tsohon Ministan Ƙirƙire-ƙirƙire, Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji.
Mataimakin shugaban majalisar wakilai, Benjamin Kalu, ya bayyana yadda mutumin da ke ikirarin shugabantar hukumar PFIPC, ya yaudare shi suka gana.
Rahotanni daga kafar yada labaram Iran sun nuna cewa akalla sojojin Iran takwasne suka mutu a hare-haren da Amurka ta kai bayan karya yarjejeniya.
Janar Christopher Musa ya umarci jami'an tsaro su hallaka 'yan bindiga ba tare da jiran umarni ba yayin kaddamar da kayan tsaro na Naira biliyan 27 a Sokoto.
Masu zafi
Samu kari