Latest
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi maganar cin nasara a yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Shugaba Trump ya bayyana cewa sun yi nasara.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta karyata cewa akwai wasu daga cikin manyan 'ya'yanta da suka fice daga cikinta ziwa NDC.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya karbi shugaban karamar hukuma da ya yi murabus zuwa jam'iyyar ADC. Ya ce jarumai ke komawa ADC.
Batun yan sandan jihohi na daga cikin manyan batutuwan da aka tattauna a taron gwamnoni da sarakunan Arewa da aka gudanar a gidan gwamnatin Kaduna.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa'ad Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a hada kai domin yaki da matsalar 'yan bindiga a Arewacin Najeriya.
A labarin nan za a ji cewa Dakta Hakeem Baba-Ahmed tsohon hadimin shugaban kasa a ofishin Kashim Shettima ya yi magana kan tsare Nasir El-Rufa'i.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya karyata Peter Obi kan cewa ana barazanar kashe shi. Onanuga ya ce ba gaskiya Obi ya fada ba sam.
Alkali Inyang Ekwo ya bada belin Ahmad Dikko da EFCC ta ke zargin ya karkatar da N1.3bn na gyaran matatar man Fatakwal. Ana shari’ar satar kudin matatar mai a 2020.
Gobara ta tashi a wani cocin ECWA a jihar Gombe. Wutar ta babbake wani sashe na cocin. Jami'an hukumar kashe gobara sun kai wa cocin dauki amma an tafka asara.
Masu zafi
Samu kari