Latest
Hukumar SEMA ta bayyana cewa gwamnatin Jigawa ta fitar da kudaden agajin gaggawa domin tallafawa wadanda ibtila'im guguwa ya shafa a kauyuka 120.
Shugaban Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, ya musanta tuhume-tuhume 12 da EFCC ta shigar masa kan zargin wanke kudade da daukar nauyin ta'addanci.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar da ke takarar shugaban kasa a ADC ya bayyana takaicin yadda gwamnati ta dauki lamuran Obi da El-Rufa'i.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana dalilin da ya sanya bai da farin jini a wajen ma'aikata. Ya ce bai amincewa a kashe kudi a banza.
Babbar kotun Abuja ta amince da bukatar tsare tsohon shugaban CCT na kasa, Danladi Umar a gidan yari bayan gurfanar da shi kan zargin karbar rashawa.
Hadimij shugaban Najeriya, Daniel Bwala ya ce kafar Al Jazeera ta ba shi hakuri a asirce kan hirarsa da Mehdi Hasan, amma ta ki fitar wa a bainar jama'a.
Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta kaddamar da hare-hare kan Kuwait da wasu kasshe 3 da nufin lalata sansanonin Amurka a Gabas ta Tsakiya.
Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa gwammatin tarayya ta sake duba albashin sojoji domin inganta walwalarsu a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Janar Christopher Musa mai ritaya ya sanar da hakikanin abin da ya hana a yi fito na fito da yan bindiga a jihar Oyo.
Masu zafi
Samu kari