Latest
Duk da Moroko ba ta yi rashin nasara ba a wasanni 34 a jere, har yanzu ba ta taɓa doke Faransa ba, wadda ta yi nasara a wasanni bakwai a jere a wasan Kofin Duniya.
Shari'ar tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Sanata Hadi Sirika, ta dauki sabon salo bayan kotu ta saurari sakon murya da aka ce nasa ne yayin zamanta.
Barazana ga rayuwar Peter Obi da tsare Nasir El-Rufai ya sa Rabiu Kwankwaso magana. Sanata Kwankwaso ya tuna wa gwamnati dole a yi wa kowa adalci.
Gwamnatin Amurka ta fitar da sunaye da hotunan 'yan Najeriya 124 da ta ce za ta kora daga kasar saboda an same su da manyan laifuffuka daban daban.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa kowa zai amfana da sauye-sauyen gwamnatinsa domin samar da ci gaba da wadata mai dorewa.
Babbar Kotun Tarayya ta bai wa wanda ake zargin shugaban kungiyar Ansaru, Abubakar Abba, wa'adin zuwa 20 ga Yuli domin yanke shawarar sauya amsar da ya bayar.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tuna baya kan yadda 'yan bindiga suka sace wasu 'yan uwansa. Gwamna Dauda ya bayyana cewa ya ki ba su ko sisin kwabo.
Gwamnatin kasar Zambia ta tabbatar da hatsarin jirgin mataimakiyar shugaban kasa, Mutale Nalumango, amma ta ce tana cikin koshin lafiya bayan gwaje gwaje.
IMF ya tabbatar da hasashen bunkasar tattalin arzikin Najeriya zuwa 4.1% a 2026, amma ya ce hauhawar farashin kayan masarufi za ta kara talauci da karancin abinci.
Masu zafi
Samu kari